Dadin Kowa Sabon Salo Episode 101

مشاركة
تضمين
 • تم نشره في 2019/04/14
 • A lokacin da Rabe ke kokarin ganin ya fadada da'irarsa a wannan lokacin abubuwa sukakara cakude masa, yayin da a bangare guda yunkurin Adama na karshe akan ganin ta halakaabun dake cikin Hannatu ya faskara.
 • ترفيهترفيه

تعليقات • 277

 • Muhammad Abubakar
  Muhammad Abubakar أيام قبل

  Arewa ya kamata kucire Boko Haram daga film dinnan indai ba so kuke mufara yadda da abin da ake fada akanku ba

 • MUZAMMIL A. SALEH SHAREEF
  MUZAMMIL A. SALEH SHAREEF 2 أيام قبل

  gaskiya ba a yiwa kamaye adalci shiga kuncin yayi yawa duk da shiri ne

 • Htre Htre
  Htre Htre 2 أيام قبل

  اللي من الرياض لايك😘😘😘😘💅

 • Umar Imam
  Umar Imam 2 أيام قبل

  maiyasa bakwa samana tarkon kauna akan lkc

 • MUZAMMIL A. SALEH SHAREEF
  MUZAMMIL A. SALEH SHAREEF 3 أيام قبل

  gaskiya adama over acting dinta yayi yawa

 • اي ا اي
  اي ا اي 3 أيام قبل +1

  الي يتفرج ويقرئ تعليقات لايك

 • KUNDIN NISHADI
  KUNDIN NISHADI 3 أيام قبل

  arclip.net/video/7C_60HS-aJ4/%D9%81%D9%8A%D8%AF%D9%8A%D9%88.html

 • Suwaiba Yahaya
  Suwaiba Yahaya 4 أيام قبل

  Adama Yayane 🤣🤣

 • ismaila Nouh
  ismaila Nouh 4 أيام قبل

  Shin haka ne shirin dadin kowa yazo karshe ko kuwa

 • Badamassi haraka haraka
  Badamassi haraka haraka 5 أيام قبل

  Salm arewa24 tabaya ta miyasa wanelokace Aka jimagana dagaya kamira kugara anazajimagana dagabaya

 • قناة عواشه الهزازي الهزازي

  سي اريوا 24. الي معي لايكك 😁💘

 • بشير شغله
  بشير شغله 5 أيام قبل

  هاي

 • Abbas Alhassan Daurawa
  Abbas Alhassan Daurawa 5 أيام قبل

  Abbas na masoya

 • beautiful family
  beautiful family 5 أيام قبل +1

  kunji muryar wani yana cewa zoki wuce lokacin da maryam take kuka ?wanda yaji yasa like.

 • Maman Saudat
  Maman Saudat 5 أيام قبل

  Tarkon kauna

 • Husaina Muhammad
  Husaina Muhammad 6 أيام قبل +1

  Yakamata kamaye a bashi Sana'a ko saida kayanmiya ne maulan yayi yawa

 • Hadijah Agbadu
  Hadijah Agbadu 6 أيام قبل

  Slm wani irin haline wannan so irritating camera man is chewing gum.

 • ada mahamadou
  ada mahamadou 6 أيام قبل

  Masha Allah

 • sa lam
  sa lam 6 أيام قبل

  حسبي الله على شركة زين راح اتفرج متاخر سي يو

 • ISA ADAMU
  ISA ADAMU 6 أيام قبل

  ALLAH YA KARA BASIRA

 • Naja Salisu
  Naja Salisu 6 أيام قبل

  Gud arewa

 • Umar Ibrahim
  Umar Ibrahim 6 أيام قبل +1

  Aiki na yin kyau, amma akwai buƙatar ki fara nazarin shigar da translation a cikin shirin nan domin waɗanda ba su fahimtar Hausa sosai su rinƙa sanin abin da shirin ya ƙunsa.

 • Anti Anti
  Anti Anti 6 أيام قبل

  Wayyo Allah kamaye

 • hassan usman
  hassan usman 6 أيام قبل

  VERY NICE AREA 24

 • بنت العلي ةبع
  بنت العلي ةبع 6 أيام قبل

  احبكم دان كوا انا منااويي بنت العلي💕

 • Fateema Mustapha
  Fateema Mustapha 6 أيام قبل

  Allah sarki kamaye mata kaman adama batayiba

 • خديجه الزاهني
  خديجه الزاهني 6 أيام قبل

  مشكورا منااوي العلي

 • Queen Jawaheer
  Queen Jawaheer 6 أيام قبل +3

  ni dai wnn kashe kashen ne banaso me Yasa kuke so ku Dinga koyo halayyar BOKO HARAM NE

 • Dahiru Yakubu
  Dahiru Yakubu 6 أيام قبل

  Wallahi harkar kashe kashe yana bata shirin nan

 • zakariya m bello
  zakariya m bello 6 أيام قبل

  kutayani da adu a

 • zakariya m bello
  zakariya m bello 6 أيام قبل

  hello

 • Hauwau Kibiya
  Hauwau Kibiya 6 أيام قبل

  Assalamu alaikum shirin dadin kowa Dan Allah kudena samana Yan boko haram, me kuke so afahimta game dashi

 • Massaoudou Issa
  Massaoudou Issa 6 أيام قبل

  Slm jima a dadin kowa

 • Kadijah Zango
  Kadijah Zango 6 أيام قبل

  Hannatu allah yaraba lafiya

 • Kadijah Zango
  Kadijah Zango 6 أيام قبل

  Kaico alawiya mahakurci mawadaci arewa 24 godiya muke

 • Ikram Kano Mai Waqa
  Ikram Kano Mai Waqa 6 أيام قبل

  GA WATA SABUWA/arclip.net/video/xJJOWaZi2Fk/%D9%81%D9%8A%D8%AF%D9%8A%D9%88.html

 • Moctar Amadou
  Moctar Amadou 7 أيام قبل

  😬😬

 • Khadija Mohammed
  Khadija Mohammed 7 أيام قبل

  Takarewa habiba da maryam

 • Abdulraheem Z Musa
  Abdulraheem Z Musa 7 أيام قبل

  Watching from India nice one arewa24

 • ابراهيم ابوعثما
  ابراهيم ابوعثما 7 أيام قبل +3

  لو سمحتو نزلو على الوقت ترا لا تخربونه حلو الفلم والله

 • ابراهيم ابوعثما
  ابراهيم ابوعثما 7 أيام قبل +1

  حلوه ذي مافي مشكله الى شغلغل

 • hizbullahi sani
  hizbullahi sani 7 أيام قبل +4

  I really love kyauta Dillaliya, please who can help and connect me with her I need her to be my friend, she is my favorite

  • hizbullahi sani
   hizbullahi sani 3 أيام قبل

   +Hamza Abdullatif yanda kace zaayi, loll

  • Hamza Abdullatif
   Hamza Abdullatif 3 أيام قبل

   so...! hw far

  • hizbullahi sani
   hizbullahi sani 4 أيام قبل

   +Hamza Abdullatif tohhhh

  • Hamza Abdullatif
   Hamza Abdullatif 5 أيام قبل +1

   She is beautiful, I like her too..! I have her phone number...! But U knw that nothing goes for free

 • تتيتيتي ويويتيو
  تتيتيتي ويويتيو 7 أيام قبل

  Muna godiya

 • roro rapiei
  roro rapiei 7 أيام قبل

  Masha allah

 • Jibril Maryam
  Jibril Maryam 7 أيام قبل

  Gaskiya adama baki da hali

 • Sani Abubakar
  Sani Abubakar 7 أيام قبل

  Allah sawake

 • Queen AlhajiOne
  Queen AlhajiOne 7 أيام قبل

  Nice one Arewa24👍😘😍#🇬🇭🇸🇦#

 • Aisha Bashar
  Aisha Bashar 7 أيام قبل

  Ya kamata afada mana suwaye gimbiya Kuma anuna iyayensu

 • Fatma Ahmed
  Fatma Ahmed 7 أيام قبل

  My favorite 😘😘😘😘😘😉😉😉😉😉❤❤❤❤❤😀😀😀😀😀😀

 • Wasela Nice
  Wasela Nice 7 أيام قبل +2

  Wai alawiyya ainaga tayi aure agaske ya.akayikuma mukaganta tadawo arewa24

 • lawal sahura
  lawal sahura 7 أيام قبل

  Wai dan Allah yaushene za,ayi maganin kyauta dillaliya

 • Zahra Abdallah
  Zahra Abdallah 7 أيام قبل

  Finally💃

 • Zahra Abdallah
  Zahra Abdallah 7 أيام قبل

  Finally💃

 • halima halima
  halima halima 7 أيام قبل +1

  Wai dan allah su su gibbiya kullum kayansu kala dayane har kasar wajen da sukaje ma ba chanji

 • حمووودي الهوساوي
  حمووودي الهوساوي 7 أيام قبل +3

  السلام عليكم ورحمة الله
  خيرا ليش غيرو الوقت نمت امس وانا تنتطره. هههههههه

 • عزوز روزي
  عزوز روزي 7 أيام قبل +1

  بيشوفو تعليقات ب العربي عشان كذا قال صباح الخير العموم
  صباح النور والسرور 🤗👍❤

  • Hauwa Mansur
   Hauwa Mansur 3 أيام قبل

   لا مو عشان بيشوف تعليقات

 • امينة Ameena Abdulqadir
  امينة Ameena Abdulqadir 7 أيام قبل

  Yanzu nafara fahimtar Aykin Aminu AK A dadin kowa ALLAH temaka

 • حليمه Bsr monira cava
  حليمه Bsr monira cava 7 أيام قبل

  😲😲😲😲

 • Munira Barasteej
  Munira Barasteej 7 أيام قبل

  😎

 • Munira Barasteej
  Munira Barasteej 7 أيام قبل

  😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍

 • سوما الـكبري
  سوما الـكبري 7 أيام قبل +10

  الي من مكه والرصيفه لايكك😫♥️

 • Saleh Sanoushi
  Saleh Sanoushi 7 أيام قبل

  Gaskiya da macce maikamar dillaliya da kamar a damah kar allah yahadaka dasou

 • Kautal ko'e Julbe
  Kautal ko'e Julbe 7 أيام قبل

  Wannan likitan ta Burgeni gaskiya dataqi Kashe yaron nan.

 • Abida Adam
  Abida Adam 7 أيام قبل

  Arewa24 .

 • Maman Dadi
  Maman Dadi 7 أيام قبل

  Gaskiya agerawakamayi

 • DAN MINISTER
  DAN MINISTER 7 أيام قبل

  Ni har na shire Rai .
  Dafatan bazaku bada muba

 • AFRICAN ANIMALS
  AFRICAN ANIMALS 7 أيام قبل

  Welcome Arewa

 • Abubakar Haruna
  Abubakar Haruna 7 أيام قبل

  Kai rol din likitannan yaburgeni wlh

 • Saratou Abdoulaye Idi
  Saratou Abdoulaye Idi 7 أيام قبل

  Gaskiya ni sakona anan shine saphni suhame da aka dakatar muna dashi arewa gaskiya baku birgeni bah

 • Musa Musa
  Musa Musa 7 أيام قبل

  Amma duk mace Mai halin Adama bataji dadiba

 • Abubakar Haruna
  Abubakar Haruna 7 أيام قبل

  From Egypt nice one arewa

 • حبيبي يارسول الله
  حبيبي يارسول الله 7 أيام قبل +10

  Muna gayyatan masoya Annabi (s)🌸 dasuzo suyi Subscribe & إشترك a wannan shafin namu na Zallan waqoqin Annabi .🌸 arclip.net/channel/UCcZBArKnHtf5wyRIQQD5PLg
  ☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸
  Zaku rinka samun sabbin wakoki da tsofin wakokin da kuka jima kuna nema a wannan shafin mai Albarka.
  Allah yasakamu cikin masoya Annabi duniya dq lahira.

 • Usman Ali Kachalla
  Usman Ali Kachalla 7 أيام قبل +1

  Good one arewa24 we are happy with tank you

 • Maryam Ta Mahy
  Maryam Ta Mahy 7 أيام قبل +5

  ❤Tsira Da Amincin Allah Agareka Ya Nurul Bariyyati Rasulullahi
  ❤Tsira Da Amincin Allah Agareka Ya Nurul Haqiqati Habibullahi
  ❤Tsira Da Amincin Allah Agareka Ya Nurul Arshi Aminullahi
  ❤Tsira Da Amincin Allah Agareka Ya Nurul Kursiyyu Safiyullahi
  ❤Tsira Da Amincin Allah Agareka Ya Nurul Anwari Nurullahi...
  🌟SALLAMA TA AGAREKA YA ABUN MURADINA, FARINCIKIN RUHINA, NITSUWAR RAYUWATA, ISASHEN ACIKIN DUKKAN LAMMURANA HABIBUNA WA SHAFI'UNA MUHAMMAD SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM..
  Ta Mahy Ce 👌😍
  #MARYAM_ADEOLA_MUHAMMAD

  • حبيبي يارسول الله
   حبيبي يارسول الله 4 أيام قبل

   +Maryam Ta Mahy Ameen Alfarman Annabi.

  • Maryam Ta Mahy
   Maryam Ta Mahy 4 أيام قبل +1

   Sallallahu Alayhi Wasallam MaShaAllah Tabarakallah Ubangiji Allah Qara Ilmi Kusanci Da Basira Bijahi Khayril Bariyya 🙏

  • حبيبي يارسول الله
   حبيبي يارسول الله 5 أيام قبل +1

   Zauren Zallan waqoqin Annabi Muhammad ( saw).

  • حبيبي يارسول الله
   حبيبي يارسول الله 5 أيام قبل +1

   Sayyida Maryam kimin Izini in yabi babba Dan Babba.
   Ya hasken Haske haske ba kaishi a haske ba.
   Annabi mai kyawu kyawu bai kaishi a kyawu ba.
   Da Aka haifeshi Duniyan nan tai bako babba.
   Harma Tai Haske Haskenma bana misali ba.
   Harma tai kamci kamcim ma bana misali ba.
   Idan bamu godeba da samun Manzon Allah ba.
   To duk Ni'imar da Allah zai mana bazafa mu gode ba.

 • Malamar Harka zalla
  Malamar Harka zalla 7 أيام قبل

  Gaskiya kyauta Sai hankali dai

 • Ibrahim Ibn mussaddiq
  Ibrahim Ibn mussaddiq 7 أيام قبل

  Watching 4rm Italy

 • Hawwa hamza habib Hauzee
  Hawwa hamza habib Hauzee 7 أيام قبل

  👍👍👍👍👍👍👍💋❤

 • Yusuf Ibrahim
  Yusuf Ibrahim 7 أيام قبل +2

  Godiya ta musamman ga ma'aikatan didin kowa da ma tashar arewa 24 baki daya

 • Fatma Gsgsgd
  Fatma Gsgsgd 7 أيام قبل

  Mash Allah

 • ShamsuDeen Lauwali idi Age
  ShamsuDeen Lauwali idi Age 7 أيام قبل

  Good Mohammed Salah

 • Shafiu Sani
  Shafiu Sani 7 أيام قبل

  Shirinku yana kyau, amma lamarin boko haram bashi da amfani. Ya kamata a taqaita haka. Mun gode

 • Sadiya m marusa m marusa
  Sadiya m marusa m marusa 7 أيام قبل

  Se yanxu kenan tom mungodew

 • OUSMANE BOUKAR MÈTRE Ousmane
  OUSMANE BOUKAR MÈTRE Ousmane 7 أيام قبل

  OUSMANR MÉTRE Damas

 • Abdoul salam Abdoul kadre
  Abdoul salam Abdoul kadre 7 أيام قبل

  Salm alykm gaskiyya wanan Adama Allah Yara bamou da iri Matta kama Adama,yanin wanin manahika Matta mai so tarraba nzru da alawiya Allah chichahé irinssou à douniya!!!

 • Basma Rabui
  Basma Rabui 7 أيام قبل

  💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗

 • nana khadeejah
  nana khadeejah 7 أيام قبل

  kai harnaji dadi wlh dadin kowa Allah yakara basira da daukaka

 • Zaidu Abdulkadir
  Zaidu Abdulkadir 7 أيام قبل

  Kamaye kenan wai ba za ka sake Adama ba ka huta hakanan

 • Zulyadaini Z Sulaiman
  Zulyadaini Z Sulaiman 7 أيام قبل +1

  Kyauta ce gaskiya kanwa uwar gami. Ita take ziga Adam komai. Muguwar Kawa Kenan.

  • حوا حوا
   حوا حوا 7 أيام قبل

   Wllh kam Allah y rabamu da munafukai irin su

 • musa osmann
  musa osmann 7 أيام قبل

  From Dubai Thank u AREWA

 • xxed 9
  xxed 9 7 أيام قبل +2

  اخص ي صباح الخير م عرفتك 😂😂😂👏🏽

 • Abubakar Suleiman Purpose
  Abubakar Suleiman Purpose 7 أيام قبل

  Dakyau muna godiya amma wannan bangaren maikama dana yan bkh baida amfani kwata kwata

 • Aboubacar Adamou
  Aboubacar Adamou 7 أيام قبل

  Wai shi wannan mai akidar boko haram wane sakone akeso a isarmana Dan gane dashi

 • Silm Man
  Silm Man 7 أيام قبل +2

  wallahi wanan yan Boko Haram bai kamata Kuna sakashi ba sam bai daciba

 • Ibrahim taba
  Ibrahim taba 7 أيام قبل

  Gaskiya likitar dataki ba adama da kyauta dilla liya hadin kai ta Chan chanci yabo sabanin wasu likitocin wanda ba Allah aransu sai neman duniya dukda ba ataru dama anzama dayaba yakamata likitoci da wayanda suke aiki haihuwa suyi koyi da irin halin likitar dadin kowa

 • Ummu Ahmad Ummu Ahmad
  Ummu Ahmad Ummu Ahmad 7 أيام قبل

  Alawiyya tadawo ikon Allah

 • سيف الكيناني
  سيف الكيناني 7 أيام قبل

  يا رب يخلي اريوا تونتي فور24

  • سيف الكيناني
   سيف الكيناني 7 أيام قبل

   تمام الحمد لله على كل حال

  • Amyra A
   Amyra A 7 أيام قبل

   السلام عليكم ورحمة الله وبركاته كيفك وكيف الاهل

 • Shsj Shshhs
  Shsj Shshhs 7 أيام قبل

  💃💃💃💃😂

 • Ahmad zailaihat kabir zeze
  Ahmad zailaihat kabir zeze 7 أيام قبل

  Masha Allah 👍👍👍👍

 • Mariya Musa nuhu yankaba
  Mariya Musa nuhu yankaba 7 أيام قبل

  Masha Allah mungode Allah ya Kara basira da lfy

 • Dodo Sweet
  Dodo Sweet 7 أيام قبل

  MURYA BATA FITA DA KYAU. KU GYARA SAUTINKI. NAGODE